Saurarin Tafseerin Al'quran mai girma wanda Sheik Ali
Pantami ya gabatar a cikin watan Ramadan na shekara ta dubu biyu da ashirin (2020). Allah ya kara ma malam lafiya da nisan kwana.
Enjoy the first release.