MD. Ajijjiga.
Allah yasaka maka da Alkairinsa, Gaskiya Ba karamin dadi najiba, danaga wannan App. a playstore dan Girman Allah kuyi kokari kuna samana littatafanmu akan playstore. Kamar yadda muke ganin littatafan "yan daya bangaren. Allah yakara maka Basira dan darajar "MANZON ALLAH {SAW}.
2016-08-25 11:23