Nahajul Balagha (1) Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) appliaction ne dake dauƙe da karatuttukan Nahajul Balagha daga bakin Sayyid Ibrahim Zakzaky(H). Wannan application ɗin na dauke da zaman karatu tun daga na daya zuwa na shabiyar.
Abun da application yake yi:
1. Seta karatu a matsayin ringinton
2. Seta karatu a matsayin Alarm
3. Tura karatu zuwa ga wata wayar
Dan samu wasu applications ɗin ana iya ziyarta ta @Lebaneez.
Wannan Application ɗin shine na ɗaya