Muqabala Da Yan Shi'a Sheikh Jaafar
Assalamualaikum Warahamatullah Wabarakatuhu
Yan'uwa Wannan wata MUQABALA ce wadda ta wanzu Tsakanin
Marigayi Sheikh Jaafar Mahmud Adam Da Yan Shi'a.
Zamu Fahimci
1-Yan Shi'a Basu Son Gaskiya
2-Basu Da Hujja Sai Cacar baki da kuma son rigima da tashin hankali
3-Wanda Daga Karshe Sheikh Ja'afar Mahmud Ya ce Bazai Qara Cewa Komai ba Domin basu son gaskiya kuma sai gardama da musu maras amfani
ALLAH YA GAFARTAWA MALAM