Karatun Hisnul Muslim Dr. Sani

4.75 (30)

Education | 4.7MB

Description

Wannan Application yana kunshe da Wasu Karatuttukan Littafin Hisnul Muslim Wanda Dr. Sani R/lemo ya gabatar. Har'ila yau Wannan Application yana dauke da littafin na Hisnul Muslim da fassarar hausa Domin bibiyar Karatun, ko kuma Karantawa.
Zaku iya downloading wasu da ga Cikin Applications din mu na Malaman Nigeria da dama kamarsu:
1. Sheik Jaafar Mahmud Adam Kano
2. Sheik Aliyu Isah Fantami
3. Sheik Albany Zaria
4. Sheik Aminu Daurawa Kano.
Da kuma Littafai: Kamarsu Magana Jarice, Litattafan Ahmed Deedat, Sheik Zakir Naik da sauransu.
Allah ya bamu ikon aiki da abubuwan da muka sauraro da kuma Karantawa. Ameen
Domin Shawarwari ta yadda zamu inganta applicantions dinmu zaku iya tuntubar mu ta email dinmu dake Qasa. Ma'assalam Wa Jazakumullah Khair.

Show More Less

What's New Karatun Hisnul Muslim Dr. Sani

updated features and privacy policy

Information

Updated:

Version: 2.0.0.1

Requires: Android 4.1 or later

Rate

Share by

You May Also Like