TATSUNIYOYI NA YARA

4.3 (7)

Education | 5.5MB

Description

Tasuniyoyin na yara application ne wanda yake kunshe da labarai kala kala wanda zaku iya karan tawa yaran ku dan sanin tarihin da kuma ala'dun mu na kasar hausa.
wannan app ya kunshi labarai na abin mamaki, alajabi da kuma labaran fadakar wa
ga yara domin zama mutane na gari
kuma na koyawa manyan ma iya zaman duniya domin akwai darrusa dayawa da babba ma zai iya dauka a ciki

Show More Less

What's New TATSUNIYOYI NA YARA

an gyara shi da aminci

Information

Updated:

Version: v1.1.3

Requires: Android 4.1 or later

Rate

Share by

You May Also Like