Tijalatus Sunnah Dr. Ahmad BUK

3 (0)

Music & Audio | 3.2MB

Description

Manhajja domin kawo muku karatun Tijalatus Sunnah tare da Sheikh Dr. Ahmad BUK Kano
Domin samun sauran manhajjoji na maluman Sunnah duba KareemTKB Free Hausa Islamic Apps dake cikin wannan gida.
Allah ya sakawa Dr. Ahmad BUK da alkhairi Allah kuma ya bamu ikon aiki da karatun da zamu saurara.
Kada a manta yada wannan karatu na Tijalatus Sunnah na Dr. Ahmad BUK tare da sauran yanuwa musulmai ta kafofi ko zaurukan sada zumunta irinsu whatsapp, facebook da dai sauransu.
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

Show More Less

Information

Updated:

Version: 3

Requires: Android 4.1 or later

Rate

Share by

You May Also Like