설명
Wakokin Sambisa
Gaggauta sauko da Sabin Manhajar da zai baka damar kallon Wakokin Sambisa na Jarumi Yamu Baba tare Zainab Usman Sambisa Wanda mawaki Liya Liya yake rerawa Kuma kamfanin 3sp take daukar nauyi.
접기
새로운 기능
Wakokin Sambisa
1.0
Manhajar Wakokin Sambisa na Jarumi Yamu Baba da Zainab Usman