Koyar Da Ibada - Hajji icon

Koyar Da Ibada - Hajji

1.0 for Android
3.0 | 10,000+ 설치 수

Fada

설명 Koyar Da Ibada - Hajji

Wannan wani aiki ne na bayanin hukunce-hukuncen musulunci a sauqaqe, cikin hotuna masu motsi da marasa motsi,
www.muslimfigh.com
ta hanyar harsuna daban-daban, aikin ya qunshi:
- Littafin hukunce-hukuncen ibada a cikin hotuna.
- Wanda yake tattare da hotuna da dalilai, domin sauqaqewa ga mai karatu.
- bidiyo.
- Mai sharhi da sauti da surah na abinda ya zo a cikin littafin.
- Shafin yanar gizo.
Kowane harshen yana da shafin shi na musamman.
Shafikan sabbin hanyoyin sadarwa.
Duniyar fiqihu (cikin cd).
Yana qunshe da kwafi na bugaggen littafin, hakanan bidiyo mai sharhin abinda ke cikin littafin na darussa.
Tsari na musamman gameda na'urori masu qwaqwalwa na zamani (smart devices)

정보

  • 범주:
    교육
  • 현재 버전:
    1.0
  • 업데이트 날짜:
    2013-09-03
  • 크기:
    8.2MB
  • 필요한 Android 버전:
    Android 2.1 or later
  • 개발자:
    Fada
  • ID:
    com.fadaamedia.elm.hu_haj