Mallam Jaafar Muhadara Offline - Part 4 of 6 icon

Mallam Jaafar Muhadara Offline - Part 4 of 6

3 for Android
3.0 | 10,000+ インストール

Abyadapps

説明 Mallam Jaafar Muhadara Offline - Part 4 of 6

Cigaban manhajjar Muhadara tare da sheik jafar mahmudn adam. Wannan kashi na hudu kenan daga cikin shida (part 4 of 6).
A cikin wannan manhajja akwai lakcoci kamar haka:
- ILLAR HARSHE
- ILIMI DA SANA'A
- INA MAFITA
- KARE MARTABAR MANZON ALLAH
- KALUBALEN SHARI'A
- INA MUKA DOSA
- KARATUN BOKO
- KISAN GILLA
- KHUDUBAR SALLAR IDI
- KASUWANCI DA RIKON AMANA
- INA SA'A TAKE
- KARE MARTABAR ADDINI
Domin samun wadansu applications na sheik jaafar sai a duba abyadapps cikin wannan gida.
Zaku samu:
- Siffatus Salatin Nabiyyi offline
- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah)
- Sheikh Jaafar Qira'a mp3
- Arbaun hadith complete
- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar
- Mukhtasar siratur rasul
- Hudubah volume mp3 offline
- Riyadus salihin
- Bulugul Maram jafar
- Umdatul Ahkaam sheikh jafar
- kashfush Shubuhat
- Kitabut Tauhid Sheik Jaafar Mahmud
Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu.

情報

  • カテゴリー:
    音楽&オーディオ
  • 最終のバージョン:
    3
  • 更新日:
    2018-10-10
  • サイズ:
    54.2MB
  • 動作環境:
    Android 4.1 or later
  • 開発元:
    Abyadapps
  • ID:
    com.andromo.dev626263.app655055