ALL SIM USSD CODE IN HAUSA
Zaka iya sarrafa sim 4 akan waya daya
*MTN
*AIRTEL
*GLO
*9mobile
Mun tana di duk wani wanda zaka iya bukata a layin ka
Yanda ake duba number
Kai ko mai ma akwai aciki
Sannan kuma akwai sashe wanda zamu rika baka labari akan ko wace offer da ta samu
Ako wani lokaci kai malan kadauri ka dauko wannan app din zaka ji dadi matuka
Kuma fa ko mai da harshin hausa ne
Domin ka/ki mukayi mun godeee
ALL SIM USSD CODE IN HAUSA it is free for you all tutorial in hausa first app in nigeria