Перевод Alqadhi Iyad, который был в основании своего отца> Эта книга, названа
эта кабина буклета в ﷺ
собрание информации о
1.Кто президент ﷺ
2.Какова его позиция в Господе
3.Как его беспокойный акт
4.Как вам это нравится
.Какова его позиция на криках Пророков
.Как вы почитаете его
.Каковы его права на рабы?
8.Как любить своего врага. 9.Как вы подчиняетесь ему?
10.Что делает наказание, которое борется в это?
и другие
Fassarar Littafin Asshifa ta Alqadhi iyad daga Gidan Qadiriyyah Kabara. Wannan Littafi mai suna الشِفَــا لِــتَـعَـرِيْـفِ حُقُــوْقِ المُـصْـطَـفَى ﷺ Ya tattara bayanai akan 1. Waye Shugaban Halitta ﷺ 2. Meye matsayin sa a wajen ubangiji 3. Yaya ɗabi'arsa take 4. Yaya zaka so shi 5. Yaya matsayin sa akan shauran Annabawa 6. Yaya zaka girmama shi 7. Meye haƙƙoƙin sa akan bayi? 8. Yadda zaka so makusantan sa 9. Yaya zaka yi masa biyayya? 10. Meye hukuncin wanda ya aibata shi? Da sauransa