Gyaran Jiki icon

Gyaran Jiki

1.2 for Android
4.1 | 10,000+ Installs | Reviews

dagana Apps

Description of Gyaran Jiki

With the updating of mobile application, 20,000+ users downloaded Gyaran Jiki latest version on 9Apps for free every week! And now, this app adds more functions. This hot app was released on 2020-06-05. Download and play this free app for android mobile phone now!
Mace sai da ado, kwalliya mizanin mata, kwalliya mai tsone idon kishiya, kwalliya kasaitar mata, wannan kirari kadan ne daga cikin rumbun taken da ake yi wa kwalliyar mata. Mata tun fil-azal an san su da kwalliya, kuma tana daya daga cikin abin da ke kara musu kima da martaba a idanun mazajensu.
Tsaftar jiki da kula dashi abune da ake bukata a wurin kowa amma hakan yafi tasiri ga mata, kasancewarsu abin kawa da ado na duniya. Idan mace tana gyara jikinta shine zaki ganta koda yaushe abar shaawa cikin farin ciki sannan abar so agun kowa.
Idan kika kasance matar aure kuma mai gyara jiki maigida zaiyi alfahari dake sannan zakiyi kwarjini a idanunsa. sannan bazaiji shaawar wata mace ba, asalima hakan zai rage masa son ganin wata idan ba uwargida ba.
a wannan dandali munyi bayanin hanyoyi da dama da bada shawarwari akan yadda mata zasu kula da jikinsu, za ki iya zabar duk hanyar da tayi miki. Muna fata Allah yasa a dace.
idan ku/kinada wata tambaya ko shawara zaku iya tuntubarmu ta email, zamu amsa muku da izinin Allah.

Information

  • Category:
    Beauty
  • Latest Version:
    1.2
  • Updated:
    2020-02-22
  • File size:
    4.4MB
  • Requirements:
    Android 4.1 or later
  • Developer:
    dagana Apps
  • ID:
    com.andromo.dev738202.app828150
  • Available on:
Reviews
  • avatar
    So educative...
    2020-08-14 10:57
  • avatar
    I love the app, its really good
    2019-11-25 08:03
  • avatar
    i love this app
    2019-05-14 01:48
  • avatar
    Very nice
    2019-02-17 04:37
  • avatar
    Gaskiya app din yayi amfani sosai abunda yasa na bashi 4 star ya kayatar dani the remaining 1 star kuma sabida na rasa abincin karin kiba domin mu marasa kiba...ya kamata ku upgrading App din da abincucuwa na karin kiba....kamar mu da ba mazauna nigeria ba da zaku rubuta sunan magani ko abinci na karin kiba da zamu sama anan kasar waje da kun taimaka....nagode Allah taimaka.
    2018-08-07 05:00